Posts

Showing posts from September, 2024

"Samar da Wadatattu Kuma Ingantattun Magunguna Shi Ne Burinmu" -- In Ji Famasist Gali Sule

Image
Daga Farouk Isa Musa   A kokarin tabbatar da wadatuwar magungunan a asibitocin jihar nan, jami'an Hukumar Samar da Magunguna da Kayan Asibiti ta Jihar Kano sun kai ziyarar aiki zuwa rumbunan adana magunguna na shiyyar Gaya da Rano da Dambatta da kuma Gwarzo . Darakta-Janar na hukumar ta DMCSA Famasist Gali Sule, ta bakin Jami'in Hulda da Jama'a na ma'aikatar Farouk Isa Musa, ya ce sun kai ziyarar ne don ganewa idanunuwansu yanda ayyuka suke gudana a shiyyoyin guda 4. Famasist Gali Sule ya kara da cewa ziyarar tana da matukar muhimmanci, domin a lokacin ziyarar ne ake fahimtar nasarori da aka samu, da kuma irin kalubale da rumbunan adana magunguna na shiyyoyi ke fuskanta. Bugu da kari, Famasist Gali Sule ya ce jami'an ma'aikatar suna kai irin wannan ziyarar gani-da-ido daga lokaci zuwa lokaci don tabbatar da komai yana tafiya kamar yanda ya kamata. Daga nan sai ya jaddada kudirin gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamn...

Kano Moves to Checkmate Diversion of Drugs, Consumables in State-owned Hospitals

By Farouk Isa Musa  The Kano State Government said measures have been put in place to stop the diversion of drugs and medical consumables in state-owned medical facilities across its 44 Local Government Areas. The Director-General, Kano State Drugs and Medical Consumable Supply Agency, Gali Sule, said this in Kano on Wednesday. Mr Sule said the action was to alert the public to the development. He said the agency had serious challenges with some of its facilities where health workers divert commodities, particularly drugs and consumables. He warned perpetrators, whom he described as “unpatriotic” to desist from such practices or be ready to face the consequences. According to him, the unpatriotic workers get the commodities at cheaper prices, but instead of allowing patients to buy at affordable rates, direct them to premises outside for their gains. He said, “The affordability we aim to achieve with the patients is being sabotaged by some unpatriotic workers in some of our facilit...